Microsoft office word yana daga cikin matakin farko na ilimi computer wanda yakamata ka Koya.
MINENE MICROSOFT WORD?
Microsoft word software ce ta computer wadda zata baka damar rubuta document a computer wanda ya shafi aikin office, project, littafin, assignment, dasauran document da suka shafi kasuwancinka, rayuwarka, dasauransu
Microsoft office Word yana cikin matakan farko na ilimin computer wanda yakamata duk dan boko yasani
AMFANIN ILIMIN MICROSOFT WORD
1- Zai baka damar aiki da kamfanoni ko kungiyoyi daban daban
2- Zai baka damar gudanar da aikin office cikin sauki
3- Zai baka damar rubuta documents na sirri wadanda baka bukatar wani yasani
4- Zai baka damar gudanar da projects daban daban
5- Zai baka damar rubuta assignment tareda tura sako cikin sauki, Dasauransu
6- kanada bukatar ka koyi microsoft word ko dan biyan bukatunka

0 Comments