Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

KO KASAN TASIRIN WAYAR HANNU (SMARTPHONE) A WANNAN ZAMANIN


Wayar hannu tana da tasirin da zata iya taimaka maka wajen dogaro dakanka matukar kasan yanda zaka iya sarrafata domin samun kudi a wannan zamanin technology wanda yake dauke da damarmaki masu tarin yawa a yanar gizo.


Mutane dayawa suna amfani da iliminsu wajen sarrafa wayar hannu domin samun kudi tahanyar amfani da iliminda suke dashi musamman a bangaren Digital skills.


Wasu suna tunanin cewa dole sai da computer ne zasu iya samun kudi online, ko kunsan cewa mafi yawa daga cikin Digital skills ana amfani da wayar hannu ne domin gudanar dasu?


Ga misalin kadan daga cikin Skills dinda zaka iyayi da wayar hannunka


-Graphics design

-Content Creation

-UI/UX design

-Social media management

-Video Editing

-Copywriting

-Affiliate marketing

-Digital marketing

Dasauransu.


Kasani cewa zamani cike yake da damarmaki gareka matashi, kayi kokari Kayi amfani da damarmakin da suke tattare a wannan zamanin (Digital age)



Post a Comment

0 Comments