Ticker

6/recent/ticker-posts

Header Ads Widget

Responsive Advertisement

NNPC Ta Bayyana Rufe Matatar Mai ta Port Harcourt don gudanar da cikakken Gyara

 T

NNPC Ta Bayyana Rufe Matatar Mai ta Port Harcourt don gudanar da cikakken Gyara


Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPC Ltd) ya sanar da cewa za a rufe matatar mai ta Port Harcourt (PHRC) daga ranar 24 ga Mayu, 2025, domin gudanar da aikin gyara da duba lafiyar na'urorin matatar.


A wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na NNPC, Femi Soneye, ya fitar a ranar Asabar, kamfanin ya bayyana cewa wannan rufe matatar na cikin wani tsari na gyaran na'urorin da tantance dorewar aiki, domin tabbatar da ingantaccen aiki da nagartar matatar a nan gaba.

Post a Comment

0 Comments