Abunda Yakamata Kusani Gameda Chromebook Computers Kafin Ku Siyesu.
kafin ka siya chromebook computer yanada kyau kasan wannan abubuwan domin ka gane idan zatayi daidai da aikinka
- Chromebook computace wadda aka ginata akan Google Chrome OS, sabanin Windows, ko MacOS
- Saidai manyan chromebook ana installing windows akansu wannan zai baka damar aiki da Microsoft office da sauran softwares dinda aka ginasu akan windows operating system
- Bayan haka Chromebook basuda girman storage Kamar normal computer usually sunfi zuwa a 16G 32G Ko 64G storage
- Abun burgewa gameda chromebook computers shine sunada saurin aiki dubada cewa suna zuwa da 4G RAM kuma storage dinsu SSD ne akansu.
- But Idan kana neman computer wadda zakayi amfani da ita domin programming kada kasiya Chromebook domin keyboard dinta yanada banbanci da normal computer.
- Abun burgewa gameda chromebook computer shine zaka sameta tanada rikon chaji sosai, musamman idan battery dinta lafiya kalau yake
- Chromebook computers sunada design mai kyau kuma zaka samesu very portable ta yanda duk wanda yagansu zaiji ta burgeshi
- Abu na karshe chromebook sunfi daidai ga masu trading digital asset, airdrop hunters, dakuma wadanda suke amfani da computer for personal use.


0 Comments